Labarinmu dandali ne na labaran Hausa da aka kafa domin kawo sahihan bayanai daga cikin al’umma zuwa ga al’umma. Za mu mayar da hankali kan abubuwan da suka shafi Arewa, Najeriya da duniya baki ɗaya.
Masu karatu za su iya aiko mana da rahotanni, hotuna ko bayanai game da abubuwan da ke faruwa a yankunansu. Za a duba duk wani rahoto kafin a wallafa shi domin tabbatar da sahihancinsa.
