Zaben 2027: INEC ta fitar da jerin ‘yan takarar shugaban kasa da mataimakansu

Jerin INEC ya nuna Tinubu–Shettima na APC, Atiku–Amaechi na ADC da Peter Obi–Kwankwaso na NDC a zaben 2027.

Jerin INEC ya nuna Tinubu–Shettima na APC, Atiku–Amaechi na ADC da Peter Obi–Kwankwaso na NDC a zaben 2027.

INEC ta ce babban zaben 2027 zai gudana kamar yadda aka tsara, inda zaben shugaban kasa zai gudana ranar 16 ga Janairu.

Akpabio ya ce kusan majalisun jihohi 30 sun amince da gyaran kundin tsarin mulkin kafa ‘yan sandan jihohi, amma tsarin bai fara aiki ba tukuna.