đź”´ Labarai Kai Tsaye
Rahotannin abubuwan da ke faruwa a halin yanzu
-
Kai Tsaye: An ƙaddamar da shafin Labarinmu
Mun ƙaddamar da shafin Labarinmu domin kawo sahihan labarai da bayanai daga cikin al’umma. Za mu ci gaba da sabunta wannan shafi yayin da sababbin bayanai ke shigowa.
