Bashin bankuna ga ‘yan kasuwa ya karu da 62%, na masana’antu ya ragu da 27% — Bayanan CBN

Bayanan Babban Bankin Najeriya (CBN) sun nuna cewa matsakaicin bashin bankuna da ke hannun masu harkokin kasuwanci ya karu sosai a farkon rabin shekarar 2026, yayin da na bangaren masana’antu ya ragu. Matsakaicin bashin da ke hannun masu sana’ar saye…


