Kwastam ta lashe kofunan maza da mata na gasar Volleyball ta 2026

Kungiyoyin maza da mata na Hukumar Kwastam sun zama zakarun gasar CGC Volleyball Premier League ta 2026.

Kungiyoyin maza da mata na Hukumar Kwastam sun zama zakarun gasar CGC Volleyball Premier League ta 2026.

Dan wasan Najeriya Victor Osimhen ya taimaka wa Galatasaray wajen samun nasara da ci 4-0 a kan Konyaspor a gasar Super Lig ta Turkiyya. Osimhen ne ya fara zura kwallo a minti na 12 da fara wasan. Ya yi amfani…

Flamingos za ta kara da Venezuela da karfe 6:00 na yamma domin neman tikitin wasan kusa da na karshe na gasar U-17 ta mata.

Bayanan Babban Bankin Najeriya (CBN) sun nuna cewa matsakaicin bashin bankuna da ke hannun masu harkokin kasuwanci ya karu sosai a farkon rabin shekarar 2026, yayin da na bangaren masana’antu ya ragu. Matsakaicin bashin da ke hannun masu sana’ar saye…

SMEDAN za ta raba tallafin ₦15m, ₦10m da ₦5m ga wadanda suka yi nasara a gasar Zero to 100; halartar taron kyauta ne.

Matatar Dangote ta fitar da lita miliyan 54.63 na mai a rana a Satumba, yayin da kasuwar Najeriya ta karbi lita miliyan 39.98.

Jerin INEC ya nuna Tinubu–Shettima na APC, Atiku–Amaechi na ADC da Peter Obi–Kwankwaso na NDC a zaben 2027.

INEC ta ce babban zaben 2027 zai gudana kamar yadda aka tsara, inda zaben shugaban kasa zai gudana ranar 16 ga Janairu.

Akpabio ya ce kusan majalisun jihohi 30 sun amince da gyaran kundin tsarin mulkin kafa ‘yan sandan jihohi, amma tsarin bai fara aiki ba tukuna.

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC, bayan hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka, FBI, ta jinjinawa Najeriya kan hadin gwiwar yaki da wata kungiyar masu aikata laifukan cin zarafin yara…